Barka da zuwa ga juyin Hausa na www.GotQuestions.org!


Amsassun tambayoyin Littafi Mai Tsarki

Muna neman gafara, amma ba zamu iya karɓan tambayoyi da aka gabatar zuwa garemu cikin Hausa a wannan lokaci ba. Idan zaka iya rubuta kuma ka karanta Turanci, zaka iya gabatar da tambayoyi a - https://www.gotquestions.org/Bible-Questions.html.

A ƙasa ga jerin shafuka da muke dasu cikin Hausa:
Labari mai daɗi

An sami rai madawwami?

Yaya zan karɓi gafara daga wurin Allah?

Mene ne abin nufi da a maya haifuwar Kirista?

Waɗanne ne dokoki huɗu na ruhaniya?

Yaya zan daidaita da Allah?

Ko Yesu ne kaɗai hanya zuwa sama?

Yaya zan iya san banda shakka cewa kana da rai madawwami kuma da cewa zaka je sama sa’anda ka mutu?

Ko akwai rai bayan mutuwa?

Mene ne ake nufi da ka karɓi Yesu a matsayin mai ceton kanka?

Mece ce shirin ceto?

Mene ne madaidaicin addini domina?

Mece ce Turban Ceto na Romawa?

Mene ne addu’ar mai zunubi?

Mene ne Kirista?

Ɗazu na sa bangaskiya ta cikin Yesu… yanzu menene?
Tambayoyi masu muhimanci ainun

Ko akwai Allah? Akwai wata shaida na kasancewar Allah?

Wane ne Yesu Kiristi?

Ko Yesu Allah ne? Ko Yesu ya taɓa yin da’awa da zaman Allah?

Allah hakika ne? Yaya zan iya sani da tabbas cewa Allah hakika ne?

Waɗanne ne halayen Allah? Mene ne kamannin Allah?

Mece ce ma’anar rayuwa?

Mene ne Kiristanci kuma mene ne Kiristoci ke bada gaskiya?

Ko Littafi Mai Tsarki da gaske maganar Allah ne?

Ko sai Kiristoci sun yi biyayya da dokar Tsohon Alkawari?

Ko Littafi Mai Tsarki ta koyar da Allahntakar Kiristi?

Ko ceto ta bangaskiya kaɗai ne, ko ta bangaskiya haɗe da ayyuka?

Wane ne Ruhu Mai Tsarki?

Yaya zan iya sanin nufin Allah don rayuwa ta? Ko mene ne Littafi Mai Tsarki ke cewa game da sanin nufin Allah?

Yaya zan iya rinjayar zunubi cikin rayuwa ta na Kirista?

Mene ne zai sa ba zan iya kashe kaina ba?
Tambayoyi mafiya da akan yi su sau da dama

Mene ne ke faruwa bayan mutuwa?

Ko Littafi Mai Tsarki ta koyar da tsarewa ta har abada?

An ceta gaba ɗaya, an ceta koyaushe?

Mece ce ra’ayin kirista na mutum ya kashe kansa? Mene ne Littafi Mai Tsarki ke fadi game da mutum ya kashe kansa?

Mece ce Littafi Mai Tsarki ta faɗa game da da auren wata kablia?

Ya kamata mataye suyi hidima a matsayin fastoci/masu wa’azi? Mene ne Littafi Mai Tsarki ke fadi game da mataye cikin ma’aikatar bishara?

Mene ne Littafi Mai Tsarki tana fadi game da shan barasa/giya? Ya zama zunubi ne ga Kirista ya sha barasa/giya?

Mene ne muhimmancin baftismar Kirista?

Mene ne Littafi Mai Tsarki ke faɗi game da Kirista da cire zakka?

Mene ne Littafi Mai Tsarki ke faɗi game da mutuwar aure da sake yin aure?

Mene ne Littafi Mai Tsarki ke faɗi game da caca? Ko caca zunubi ne?

Mene ne Littafi Mai Tsarki ke faɗi game da jima’i kafin aure/kafin aure ayi jima’i?

Mene ne Littafi Mai Tsarki ke koyar game da Triniti?

Mene ne baiwar magana cikin harsuna?

Ina ne Yesu yake na kwana uku tsakanin mutuwarsa da tashinsa daga matattu?

Mene ne Littafi Mai Tsarki ke faɗi game da dinosaurs? Akwai dinosaurs cikin Littafi Mai Tsarki?

Mene ne Littafi Mai Tsarki ke faɗi game da jarfa/ hujin jiki?

Ko dabbobin gida/dabbobi zasu je sama? Ko dabbobin gida/dabbobi suna da kurwa?

Wace ce matar Kayinu? Ko matar Kayinu ƴar’uwarsa ce?

Mece ce Littafi Mai Tsarki ta ce game da luwaɗi?

Tada marmarin jima’i- ya zama zunubi ne bisa ga Littafi Mai Tsarki?

Amsassun tambayoyin Littafi Mai Tsarki